<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Monk, William Henry (1823-1889), Lyte, Henry F. (1793-1847)</author>
<hymn_number>50</hymn_number>
<title>Yesu Mai Jinƙai, Ubangijinmu LW50</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu mai jinƙai, Ubangijinmu,
 Muna roƙonka, ba mu taimako.
 Ya dutsen ceto, mafakarmu kuwa,
 Yanzu ka ƃoye mu a cikinka.

[V2]
 2) Ba kuwa abu mai raba ni da kai.
 Inda ka kai ni sai in riƙa bi.
 Ba zan ji tsoron kome ba daɗai,
 Gama Mai Ceto yana nan lalle.

[V3]
 3)  Kai ne mai jinƙai, kai mai tausayi ne,
 Kai ne mai ikon ka da zunubi.
 Ni marar iko ne, ban iya ba,
 Sai da ka zo ka zauna wurina.

[V4]
 4) Kome ƙoƙari, ni ban isa ba.
 Shaiɗan ya jawo ni, shi ke da nasara.
 Amma, ya Yesu, kai mafifici,
 Ka zo gare ni har ka kore shi,</lyrics>
</song>